Jam'iyyar APC
Za a ji cewa majiya mai karfi ta bayyana cewa tsohon gwamnan jihar Borno, Sanata Kashim Shettima ake tunanin Bola Ahmed Tinubu zai zaba su yi takara a tare.
Sanata mai wakiltar Kaduna ta tsakiya a majalisar wakilai ta takwas, Shehu Sani, ya ce ya tambayi tsohon shugaban kasa Olusegun Obasanjo ya zabi dan takarar shu
Masu ruwa da tsakin jam'iyyar APC sunyi kira ga shugabancin jam'iyyar da Kungiyar Progressive Governors da su tsaya neman mataimakin 'dan takarar shugaban kasa.
An samu tashin hankali da rudani a Ado-Ekiti, babban birnin jihar Ekiti a ranar Lahadin da ta gabata saboda fargabar ramuwar gayya biyo bayan kisan da aka yi wa
Dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar adawa ta PDP, kuma tsohon mataimakin shugaban kasa, Alhaji Atiku Abubakar, ya koka da halin da kasar ke ciki, inda ya buk
Tsohon gwamnan jihar Imo kuna ɗaya daga cikin yan takarar da suka fafata a zaɓen fidda gwani, Sanata Okorocha, ya ta ya Bola Ahmed Tinubu muranar lashe zaɓen AP
Shugaban majalisar dattawan, Ahmad Lawan, na neman yn biyu babu yayin da 'dan takarar kujerar da ya ke kai na APC a Yobe, Bashir Machina, ya ki janye masa.
Farouk Mustapha ya mika godiya ga shugabanni, da mambobin jam'iyyar APC bisa dama da suka bashi, na shiga jam'iyyar, har ma ya yi takarar Gwamna a cikinta.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari a ranar Litinin ya dura dandalin Eagle Square da ke Abuja domin halartar taron faretin ranar dimokaradiya ta 2022, Channels Tv ta
Jam'iyyar APC
Samu kari