Jam'iyyar APC
Dubbanin ‘yan kasuwa magoya bayan jam’iyyar All Progressives Congress ( APC) a jihar Sokoto, sun sauya sheka zuwa jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP).
Yayin da jam'iyyar hamayya PDP ke kokarin dinke ɓarakar da ke barazana ga nasararta, wasu dubbannin mambobinta sun sauya sheƙa zuwa jam'iyyar APC a jihar Oyo
Peter Obi ya sake jan-kunnen magoya bayansa, ganin su na neman wuce gona da iri. Obi ya yi kira da babban murya ga masoyan cewa su rika bin mutane a sannu.
Rabiu Kwankwaso ya hango cewa babu yadda za ayi Peter Obi ya kai labari a Labor Party. Kwankwaso ya ce magoya bayan Labour Party sun fito ne daga yanki daya.
Jigon jam’iyyar APC, Alhaji Ali Maikano Matazu, wanda tsohon darakta ne na NNPC, ya nemi tikitin APC a mazabar Matazu/Musawa na majalisar wakilai amma ya sha ka
Tsohon ministan sufuri, Rotimi Amaechi ya ziyarci jiharsa ta Ribas inda ya yi kira ga magoya bayansa da su yi watsi da korafinsu sannan su zabi APC a 2023.
Gabanin zaben shugaban kasa na 2023, an yi ta samun badakalar batan takardun karatu a tsakanin ‘yan takarar shugaban kasa na APC, PDP da kuma sauran jam’iyyu.
Dan takarar shuagaban kasa a jam’iyyar All Progressives Congress APC na zaben 2023, Asiwaju Bola Tinubu, zai bayyana Kashim Shettima ko Babagana Zullum a matsa
Tsohon dan takarar shugaban kasa a jam’iyyar All Progressives Congress, Dr Nicholas Felix, ya yi korafin cewa dan takarar jam’iyyar, Asiwaju Bola Tinubu, ya kat
Jam'iyyar APC
Samu kari