Jam'iyyar APC
Omoyele Sowore ya fitar da wanda zai sa ya kai labari a zaben shugaban kasa. AAC ta na sa ran Haruna Magashi zai taimaka mata wajen yin galaba a kan APC da NNPP
Shugabannin yankin arewa maso yammacin Najeriya sun gudanar da taro a jihar Kaduma, sun naɗa wakilai da zasu gana da Tinubu kan wasu batutuwa masu muhimmanci.
Gabanin zaben 2023, Gwamna Abubakar Sani Bello ya ayyana ranar Alhamis 30 ga watan Yuni 2022 da Juma’a 1 ga Yuli 2022 a matsayin ranakun hutu a fadin jihar domi
Dan karamin rikici ya barke a zauren majalisa lokacin da Shugaban Majalisar Dattawa, Ahmad Lawan, ya kashe na’urar magana ga Sanata Rochas Okorocha (APC: Imo ta
Gwamnatin jihar Kaduna ta ce ta kammala shirin daukar malaman firamare 10,000 domin maye gurbin wadanda aka kora domin inganta alakar malamai da dalibai, Daily
Jam’iyyar APC mai mulki ba shirya wasa ba, domin ta shirya kaddamar da shafin yanar gizo domin hada kan matasa kafin zaben shugaban kasa na 2023 da ke tafe.
Mataimakin gwamnan Jihar Ebonyi, Kelechi Igwe, ya ce ba ya shirin ficewa daga jam'iyyar APC zuwa Labour Party. Hadiminsa, Monday Uzor, ne ya bayyana hakan cikin
Gwamnan jihar Katsina, Aminu Bello Masari, ya sake nada wasu daga cikin mambobin majalisarsa da suka ajiye mukamansu domin tsayawa takara a zaben fidda gwani n
Tsugunne bata karewa ba a jam'iyyar APC game da ɗinke barakar sauya sheƙa, ɗan takarar gwamnan Ogun, Adekunle Akinlade, ya ce ba zai iya cigaba da zama ba.
Jam'iyyar APC
Samu kari