Jam'iyyar APC
Asiwaju Bola Tinubu da Sanata Kashim Shettima da ‘Dan takarar shugaban kasa a karkashin inuwar jam’iyyar PDP, Atiku Abubakar yace zai dama da mata da matasa.
Tinubu ya sanar da ba da wannan tallafi ne jim kadan bayan ganawarsa ta jaje da gwamna Muhammad Badaru na Jigawa, a birnin Dutse ranar Talata 6 ga watan Satumba
Tsohuwar shugabar majalisar dokokin jihar Edo, Misis Elizabeth Ativie, ya rubuta wasikar zuwa ga shugaban APC, ta sanar masa da cewa ta fice daga APC nan take.
Tsohon ministan wasanni na Najeriya, Mallam Bolaji Abdullahi, ya ce mutanen da basu san meke musu ciwo bane kaɗai zasu sake amince wa jam'iyyar APC a zaɓen 2023
An yi wa tubabbun ‘Yan daban siyasa wankan tsarki, an karbe su a APC a Zamfara, sun ajiye kayan fadansu a jihar, sun ce sun gano ashe amfani da su aka rika yi.
Yayin da rage 'yan watanni kalilan a fafata babban zaɓen 2023, wasu mambobin jam'iyyar APC sun sauya sheka zuwa jam'iyyar adawa PDP a jihar Ogun ranar Litinin.
Shugaban kungiyar kiristoci ta Najeriya (CAN), Dr Daniel Okoh, ya shaewarci shugabannin kiristoci a fadin Najeriya da su kauracewa batun da ya shafi siyasa.
Femi Fani-Kayode ya dauko wata magana da Dino Melaye ya yi, ya nemi a kama shi. Wannan ya jawo Sanata Melaye ya maida martani, daga nan aka shiga cacar baki.
Rikicin jam'iyyar APC reshen jihar Adamawa a arewacin Najeriya ya buɗe sabon shafi, an wayi gari kwamitin zartarwa ya yanke hukuncin tunbuke shugaban jam'iyya.
Jam'iyyar APC
Samu kari