Jam'iyyar APC
Tsohon Shugaban EFCC yace jam'iyyar APC za ta doke Atiku, Peter Obi da Kwankwaso. Ribadu ya na ganin tallata Bola Tinubu ba zai yi wahala ba saboda shahararsa.
Shugaban APC na kasa ya bayyana kwarin gwiwarsa ga cin nasarar Tinubu a zaben 2023 mai zuwa nan kusa. Ya ce Tinubu ya fara shirin zama shugaban kasa kawai.
Atiku Abubakar, dan takarar shugaban kasa na jamiyyar Peoples Democratic Party, PDP, ya ce baya tunanin APC zata tsira bayan 2023 idan ya ci zaben shugaban kasa
Abokin takarar Bola Ahmad Tinubu ya bayyana kadan daga abin da ya hango game da atakarar shugaban kasa. Ya ce Tinubu ne zai yiwa kasa abubuwa masu amfaninta.
Yayin da ake ci gaba da kai ruwa rana kan abin da ya faru da tawagar kamfen Atiku a jihar Borno, IGP na 'yan sanda ya bayyana abin da hukumar ke yi a yanzu.
Shugaban majalisar dokokin jihar Kaduna, Yusuf Zailani, yace ba sauran ko ɓurbushin PDP a yankin ƙaramar hukumar Igabi, sama da mutum 40,000 sun koma APC .
Dan takarar shugaban kasa a jam'iyyar NNPP ya bayyana irin dadin da ya ji sadda PDP da APC suka ba Atiku Abubakar da Bola Ahmad Tinubu tikitin takarar 2023.
Bola Ahmed Tinubu, ‘Dan takarar shugabancin kasa na jam’iyyar APC, ya dauka alkawarin samar da ayyuka 1 miliyan a watanni 24 na Farkon Mulkinsa a Najeriya.
Jam'iyyar PDP ta caccaki jam'iyya mai ci ta APC bisa abin da ya faru na harin da aka kai kan ayarin motocin kamfen Atiku a ranar Laraba. An raunata mutane.
Jam'iyyar APC
Samu kari