Jam'iyyar APC
Shugaban APC reshen jihar Borno dake arewa maso gabashin Najeriya, Ali Bukar Dalori, yace Sanata Melaye karya yake da cewa yan daban APC sun farmaki Atiku.
Jam'iyyar PDP, ta cika baki cewa za ta kwace mulki a hannun jam'iyyar APC a Borno a zaben 2023 musamman bayan ta samu sabbin mambobi miliyan 1 cikin wata guda.
Lauyan Incorporated Trustees of Kingdom Human Rights Foundation International ya roki kotu ta hana Bola Tinubu shiga zaben 2023, an fara sauraron karar a Abuja.
Wata jigo a jam'iyyar APC, Hannatu Musawa ta nuna karfin gwiwar cewa Asiwaju Bola Ahmed Tinubu na APC zai lalla Atiku Abubakar na PDP a zaben shugaban kasa.
Halliru Jika, dan takarar gwamnan na jam'iyyar New Nigeria Peoples Party, NNPP, a jihar Bauchi ya sha alwashin korar gwamna Bala Mohammed daga mulki a 2023.
Dan takarar kujerar gwamna karkashin inuwar PDP mai adawa a jihar Zamfara, Dauda Lawal ya yi watsi da hukuncin kotu da ta soke takararsa, zai ci gaba da kamfen.
A jiya Bola Tinubu ya kai ziyara zuwa gidan Janar Ibrahim Badamasi Babangida, a nan ne Babangida ya daukowa Tinubu batun tsufa da karfin lafiya yayin ziyarar.
Shugaban masu rinjaye a majalisar dokokin tarayya, Alhassan Ado Doguwa, yace ya sha mamakin yadda wasu yan daban siyasa suka farmaki ayarinsa har sau 2 a Kano.
Matsalar da APC take ciki a jihar Ribas ya karu a maimakon ya ragu. Lauyoyin PDP sun nemi Alkali ya ruguza takarar Gwamnan ‘Dan Jam’iyyar APC a jihar Ribas.
Jam'iyyar APC
Samu kari