Jam'iyyar APC
Akwai yiwuwar wasu jami’an da Abba Kabir Yusuf ya aika kananan hukumomi za su zama kantomomi. Idan aka kawo shugabannin rikon kwarya, ana barazanar zuwa kotu.
Jigon jam’iyyar PDP, Rilwan Olanrewaju ya shawarci Gwamna Abba Kabir Yusuf na jihar Kano da ya yi watsi da kiran da APC ke yi masa na ya bar NNPP ya dawo cikinta.
Jigon jam’iyyar PDP kuma tsohon kakakinta, China Nwoba a Ebonyi ya shiga matsala bayan tsare shi da aka yi a gidan kaso da zargin bata suna da kuma yada karya.
Sanata Godswill Akpabio, shugaban majalisar dattawan Najeriya ya jagoranci rantsar da sabbin sanatocu uku da suka fito daga jihohi 3 bayan sun ci zaben cike gurbi.
Wata takarda ta nuna an shirya cafke wasuda zarar Nasiru Gawuna ya yi nasara a kotu. APC ta karyata zancen ba ‘yan sanda su damke wasu idan Gawuna ya samu mulki
Babbar kotun jihar Benuwai ta soke naɗin sabon mukaddashin shugaban jam'iyyar APC reshen jihar Benue kana ta maida Mista Austin Agada kan kujerarsa.
Yayin da ake tunkarar zaben gwamnan jihar Edo, jam'iyyar APC ta ce ta gama shirin sake dawo da mulkin jihar hannunta a zaben ranar 21 ga watan Nuwamba.
Tsohon gwamnan jihar Kaduna, Mukhtar Ramalan Yero ya sauya sheka zuwa jam'iyyar APC watanni kadan bayan ya watsar da jami'yyar PDP mai adawa a jihar.
Gamayyar kungiyoyi masu goyon bayan jam'iyyar APC ta yi kira ga Atiku Abubakar, Peter Obi da sauran 'yan adawa su tsamo talakawan Najeriya daga talauci.
Jam'iyyar APC
Samu kari