Jam'iyyar APC
Wani babban jigo a jam'iyyar NNPP, Ambasada Olufemi Ajadi Oguntoyinbo ya bayyana cewa jam'iyyarsa zata iya kai labari a zaben shugaban ƙasa na 2027.
Tsohon Sanatan Adamawa ta Arewa, Elisha Abbo na fuskantar barazanar zuwa gidan yari kan zargin akwai cin hanci a Kotun Daukaka Kara yayin yanke hukunci.
Jam'iyyar APC a jihar Benue ta zabi sabon mukaddashin shugaba biyo bayan rikicin da ya dabaibaye ta wanda ya sanya aka dakatar da shugabanta a jihar.
Tsohon mataimakin shugaban jam'iyyar APC a Arewa maso Yamma, Salihu Lukman ya caccaki jami'yyar kan halin da ake ciki na wahalar tsadar rayuwa da kunci.
Babban jigon jam’iyyar APC a jiha Delta, Cairo Ojougboh, ya yanke jiki ya mutu yayin kallon wasan kwallo tsakanin Najeriya da Afrika ta Kudu a gasar AFCON 2023.
Wanda ya kafa kungiyar PDP New Generation, Abdullahi Audu Mahmoud, ya bayyana dalilin da ya sa ya sauya sheka daga jam'iyyar PDP zuwa jam'iyyar APC.
Dan takarar gwamnan jam'iyyar PDP a zaben gwamnan jihar Ogun na ranar 18, ga watan Maris 2023, Ladi Adebutu, ya samu beli bayan an gurfanar da shi a gaban kotu.
Jam’iyyar APC mai mulkin Najeriya ta bukaci jam’iyyun adawa da su bar korafi kan halin da kasar ke ciki a yanzu inda ta bukaci su nemo mafita kan matsalar.
Tsohon mai goyon bayan Atiku, Audu Mahmood da dubban magoya baya cikin harda shugabannin jam'iyyar PDP sun watsar da laima, sun koma jam'iyyar APC a Jigawa.
Jam'iyyar APC
Samu kari