Jam'iyyar APC
Dennis Idahosa, dan Majalisar Tarayya ya samu nasarar kasancewa dan takarar gwamna a jihar Edo bayan gudanar da zaben fidda gwani a yau Asabar a jihar.
wamnonin jam'iyyar PDP sun nemi gwamnatin jam'iyyar APC da ta yi murabus daga mulki idan har ba za ta iya magance tsadar rayuwa da ake fama da ita a kasar ba.
Ana saura kwana daya a gudanar da zaben fidda gwani na jam'iyyar APC kan zaben gwamnan jihar Edo, Ize-Iyamu, ya fadi dalilansa na jangewa daga takara.
Yayin da ake shirin gudanar da zabe, jam’iyyar APC na neman kwace kujerar gwamnan Anambra karfi da yaji wurin matsa wa gwamnan ya koma jam'iyyar APC.
Kasa da awanni 24 kafin gudanar da zaben fidda gwani a gobe Asabar, dan takarar gwamna a APC, Fasto Osagie Ize-Iyamu ya janye daga takarar gwamnan jihar Edo.
Wasu ma'aikatan gwamnati a jihar Cross River sun fara zanga-zagar nuna bacin rai kan rashin biyan su albashi n watan Fabrairu da har yanzu gwamnatin ba ta yi ba.
Gwamna Hope Uzodinma na jihar Imo ya bayyana cewa jam'iyyar APC zata tsaida ɗan takarar da zai zama alheri ga al'ummar jihar Edo a zaben watan Satumba.
Dan takarar gwamna a jihar Edo, Ehiozuwa Agbonayinma ya janye takararsa a jam'iyyar APC saboda mutuwar dansa a kwanakin baya a Texas da ke kasar Amurka.
Akalla magoya bayan manyan jam'iyyu huɗu 6,000 sun tattara komatsansu sun sauya sheƙa zuwa All Progressive Congress APC a birnin tarayya Abuja ranar Alhamis.
Jam'iyyar APC
Samu kari