Delta
Rahotannin da muka samu yanzu haka sun nuna cewa ana zaton aƙalla nutum uku sun kwanta dama yayin da Filin wasannin jihar Delta ya rufta ana tsaka hina shi.
Wani bidiyo da ya karaɗe kafafen sada zumunta ya nuna wata mata da aka kama tana bayanin yadda ta yi ajalin wani mutumi dan kawai ya kama ta da wani a gidan
Kotu koli ya tabbatar da Kakakin majalisar dokokin jihar Delta, Sherrif Oborevwori, matsayin sahihin dan takaran gwamnan jihar karkashin jam'iyyar adawa(PDP).
Shugaba Muhammadu Buhari ya nada Injiniya Emmanuel Audu-Ohwavborua a matsayin sabon mukaddashin Dirakta Manaja na hukumar cigabar yankin Neja Delta watau NDDC.
Commodore Omatseye Nesiama (retd.) ya rabawa jama’a kayan tallafi. ‘Dan takaran Sanatan na Delta ya yi rabon kayayyakin ne a kananan hukumomin Isoko a makon nan
Kotun koli ta sanya ranar 21 ga watan Octoban nan da muke ciki a matsayin ranar da zata kawo karshen shari'a kan tikitin takarar gwamnan jihar Delta a PDP.
Atare Awin ta bar mukaminta a Delta saboda tayi maganar siyasa. An fatattaki Mai bada shawarar saboda ta yabi farin jinin Peter Obi, ‘Dan adawar Ifeanyi Okowa.
Yayin da PDP ke ta faɗi tashin kawo ƙarshen dambarwar dake neman jiƙa mata aiki a zaɓen 2023, wani jigo da mambobi 200 sun tattara sun koma APC a jihar Delta.
An kafa kwamiti a majalisar dattawa da zai yi bincike a kan satar danyen man fetur a Najeriya. Shugaban kwamitin, Sanata Bassey Akpan ya zanta da ‘yan jarida.
Delta
Samu kari