Daurin Aure
Wata mata ta taro rikici yayin da ta kwashe dukkan kudaden da ke cikin asusun bankin hadin gwiwa na mijinta da ta bayan gano zai kara aure ya barta haka siddan.
Wata mata ta bayyana cewa, ba aiki ne mai sauki mace ta zama uwa ba, hakan na da matukar wahala duba da wasu abubuwa masu daukar hankali na renon jariranta.
Wata tsohuwa ta yi fice sosai a intanet bayan wani bidiyon TikTok ya nuno lokacin da take jerawa da mijinta a ranar aurensu, bidiyon ya yadu a soshiyal midiya.
Jama’a sun yi cece-kuce kan wani bidiyo na wata amarya da ango a ranar bikinsu. An gano amaryar ta yi murtuk da fuska yayin da suke jerawa da sahibin nata.
Masu amfani da soshiyal midiya sun mato kan labarin soyayyar wata matashiya yar Najeriya wacce aka haifa rana daya da angonta. Ya nemi aurenta bayan shekaru 10.
Wata mata ta haddasa cece-kuce a soshiyal midiya bayan ta wallafa bidiyon aurenta da wani hadadden matashi dan Najeriya. Mutane sun bata shawarwari kan zamansu.
Wani magidanci mai auren mata 5 ya gurfana a gaban kotun shari'ar musulunci a jihar Kaduna. Magidancin ya ce rashin sani ne ya sanya shi aikata wannan aika-aika
Wata matashiyar budurwa yar Najeriya wacce ke burin yin aure a shekaru 22 ta wallafa wani bidiyo da ke nuna burinta bai cika ba har sai da ta kai 27 a duniya.
An samu hargitsi a wajen wani bikin aure da ya gudana a Lagas yayin da gobara ta tashi. Yan bikin suna ta gudun tsira yayin da gobarar ta lakume kayan alatu.
Daurin Aure
Samu kari