Daurin Aure
Wasu ma’aurata da suka shafe shekaru 17 tare sun gano cewa su din yan uwa ne kuma mutane sun shawarce su da su rabu bayan sun haifi yara uku a tare. Sun ce sam.
Wata matar aure ta nuna damuwarta a fili bayan ta sauka lafiya kuma ta samu mace, a cewarta ta ci burin Samun namiji a haihuwar fari, bidiyon ya ja hankali.
Wata mata ta mamaki yayin da ta bayyana rayuwarta, tace mazanta biyu, kuma duk tana rayuwa dasu ne a gida daya, kowa da dakinsa amma suna raba kwana abinsu.
Wani magidanci daga arewacin Najeriya wanda aka zarga da auren yar karamar yarinya ya yi karin haske game da shekarun matar tasa, ya kuma ce suna son junansu.
Wani dan gajeren bidiyo ya nuna lokacin da wanki uba ya fashe da kuka yayin da yake kallon diyarsa tana shirin tafiya gidan mijinta. Jama’a sunyi martani a kai.
Wani bidiyo ya nuna wata kyakkyawar amarya sanye da doguwar riga tana tikar rawa da kayatar da mahalarta bikin nata. Tuni bidiyon ya yadu a dandalin TikTok.
Wata kyakkyawar amarya na tashe a TikTok bayan wani bidiyo dake nuna yadda ta daura karamin tukunya kan murhu ta hanyar amfani da bakinta yayin bikinta ya yadu.
Wani bidiyo da ya yadu ya nuno yadda wani ango ya hau saman karamin tsani domin sumbatar amaryarsa bayan an daura masu aure, mahaifin amaryar ne ya kawo tsanin.
Jama’a sun tofa albarkacin bakunansu bayan cin karo da bidiyon wani shagalin aure da aka yi shi cikin sauki. Ma’auratan sun yi abun su daidai ruwa daidai tsaki.
Daurin Aure
Samu kari