Daurin Aure
Kwanaki kaɗan da gama daurin auren yar uwarsu, yan uwan juna su 3 sun lakada wa ɗan uwansu dukan kawo wuƙa kan kudin sadaki har naira N250,000 a jihar Delta.
Fitacciyar mai amfani da kafar soshiyal midiya ta Facebook yar asalin jihar Kano Maimunatu Giwa ta bayyana cewa mijin da za ta aura ko dukanta ya ke yi ba zata
'Yan majalisar dokokin jahar Sokoto sun gabatar da wata doka da zata sanya rage yawan kudaden da ake kashewa a wajen bukukuwan aure, suna da na kaciya da akan
Rahotanni sun tabbatar da mutum 7 sun kwanta dama bayan sun kurɓi wani shayi da aka haɗa da zaƙami a wajen bikin ɗaurin aure a jihar Kano. Wasu dama na asibiti.
Wata matashiya ‘yar Najeriya, Butter Bibi ta bayyana cewa masu shirin yin aure zasu iya kashe N400,000 kacal a bikinsu, ta ce kuma zai yiyu in sunbi a hankali.
Wata yarinya ta maka mahaifinta a kotu dake zamanta a Kaduna inda ta roki kotun da ta hana auren dole da yake shirin yi mata, ta ce tana da wanda za ta aura.
Wata amarya ta koka bayan ruwan sama kamar da bakin kwarya ya tarwatsa wajen taron bikinta. An gama kawata ko'ina da kayan alatu sai ga ruwan sama ya sauko.
Wata matashiyar budurwa ta shiga damuwa bayan mahaifiyarta ta kai mata ziyarar bazata gidan aurenta, ta ce sam mijinta ya ce bai son ganin danginta a gidansa.
Wata mata ta yi ikirarin cewa da motoci da kuma gidan da suke zaune ita da mijin ta duk mallakin ta ne. Ta bayyana hakan ne a gaban kotu a yayin da ta ke neman
Daurin Aure
Samu kari