Dandalin Kannywood
Maryam Booth ta bayyana cewa duk yadda mutum ya kai ga son aure idan har Allah bai nufa ba toh babu yadda ya iya har sai lokacin da alkawarin Ubangiji ya cika.
A cikin bidiyon, an gano Umma Shehu tare da diyarta Amira suna rawa tare da bin wata waka ta soyayya. Hakan ya sa mutane yin cece-kuce suna ganin bai dace ba.
Kyawawan hotunan furosuda Abubakar Bashir Maishadda tare da amaryarsa jaruma Hassana Muhammad sun bayyana ana sauran kwanaki uku kacal zuwa ranar bikin masoyan.
Wasu bidiyoyi da ake ta yadawa na Furodusa Abubakar Bashir Maishadda tare amaryarsa Hassana inda aka gansu suna rungumar juna yayin daukar hotunan kafin biki.
Tsohuwar jarumar Kannywood, Rahama Hassan ta dawo cikin kungiyar nan ta masana'antar mai suna 13x13 inda aka gano ta tare da tsoffin takwarorinta a wani bidiyo.
Umma Shehu ta bayyana cewa ita da zunubinta ta damu a rayuwa ba da zunuban mutane ba sannan kuma cewa duk a laifukan da take aikatawa bata hada Allah da wani.
A yanzu kuma ana shirye-shiryen biki a tsakanin babban furodusan masana'antar Kannywood, Abubakar Bashir Maishadda da amaryarsa kuma jaruma, Hassana Muhammad.
Jaruman masana'antar shirya fina-finan Hausa ta Kannywood sun fara kama dahir gabannin babban zaben 2023, domin suma a dama da su wajen tallata yan takara.
Fati Slow Motion ta bayyana cewa mutane na yawan yi mata gori kan rashin yin aure amma ta kan basu amsa da cewar Allah bai manta da ita ba don komai lokaci ne.
Dandalin Kannywood
Samu kari