Kotun Kostamare
An amince da karin matsayin wasu Lauyoyi zuwa matsayin SAN. Sakatariyar kwamitin, Hajo Bello ta bada sanarwar hakan bayan wani zaman LPPC da aka yi a Abuja.
Kotun ma'aikata dake zama a birnin tarayya Abuja ta kori ƙarar da ɗalibai suka shigar da ƙungiyar ASUU da gwamnatin tarayya don tilasta musu a janye yajin aiki.
Wata kotun majistare da ke zamanta a FCT Abuja, ta bada umurnin a tsare Farfesa Zainab Duke Abiola a gidan yarin Suleja kan zargin cin zarafin Teju Moses a
Kotun laifuka na musamman a Ikeja a ranar Laraba ta yanke wa wani Ayodeji Oluokun, mataimakin fasto a cocin Redeemed Christian Church of God (RCCG), a Victoria
Kungiyar malaman jami'o'i ta ƙasa ASUU tace tuni ta fara haɗa kan lauyoyinta da zummar ɗaukaka ƙara game da hukuncin kotun ma'aikata da ya umarci ta koma aiki.
An gurfanar da wani mutun dan shekara 55, Sule Mosudi, a gaban alkalin kotun majistare na Iyaganku, Ibadan, kan zargin satar 'Plantain' da kudinsu ya kai N4000.
Wata matar aure mai suna Florence Ideye, ta nemi kotun Igando da ke Lagas da ta raba aurensu cewa maigidanta Victor, baya aiki tsawon shekaru 10 da suka gabata.
Alkalin kotun majistare da ke zamanta a Yaba a Legas ya bada umurnin a tsare wani Damilola Areje, a gidan yari kan satar mota, har sai ya cika ka'idojin beli.
Alkali ya aika wani matashi mai shekaru 23 gidan maza bayan ya watsawa wata 'yar sanda kashi bayan an garkamesa a caji ofis sakamakon cin zarafin wata tsohuwa.
Kotun Kostamare
Samu kari