Kotun Kostamare
Wani magidanci ya gamu da fushin alkali bisa laifin daba wa surukinsa kwalba yayin da aka gayyace shi a warware wata matsalar aure da ke faruwa a dangin nasu.
Babban kotun da ke zamanta a Uke, karamar hukumar Karu a jihar Nasarawa, ta bada umurnin tsare kwamishinan ayyuka na jihar Nasarawa a gidan gyaran hali kan zar
Wata matar aure ta garzaya Kotun Kostumare ta roki Mai Shari'a ya datse igiyoyin aurenta da mai gidanta saboda bai iya soyayya ba kuma baya ba ta kula wa .
Wani magidanci ɗan kasuwa ya garzaya wata Kotun Kostumare a babban birnin tarayya Abuja, inda ya nemi a taimaka. Araba aurensa da mai ɗakinsa Saboda halayenta.
Za a ji cewa Mazi Nnamdi Kanu yana ganin tsare shi da ake yi alhali kotu tace a fito da shi, ya sabawa kundin tsarin mulki na 1999 da aka yi wa garambawul.
Wani miji mazaunin gida mai suna Gyang Gyang ya maka matarsa mai suna Jemima a gaban wata kotun gargajiya dake Nyanya kan cewa bata masa biyayya kuma tana fita.
Babbar kotun tarayya dake zamanta a Umuahia, jihar Abia ta umurci gwamnatin tarayya ta mayar da Nnamdi Kanu inda suka dauko shi a kasar Kenya a watan Yunin 2021
An kai karar wani matashi ɗan kimanin shekara 30 a duniya, Akeem Bello, gaban kuliya bisa zargin damfarar budurwarsa miliyan biyu, ya angonce da wata daban.
Akwai labarai da yawa da ake bayar wa na mutanen da aka ayyana ba su da laifi bayan shafe shekaru a magarkama da sunan suna da laifin da ake zargin sun aika.
Kotun Kostamare
Samu kari