Kotun Kostamare
Wata kotun musuluunci a jihar kano ta sanar da ranar da zata yankewa Mallam Abdul-Jabbar Nasiru Kabara Hukunci kan zargin da gwamnatin jihar Kano take masa.
Wani irin hukunci da ba saba gani ba ya faru a wani kotu idan alkali ya yanke wa alaramma hukuncin tilawar izu 6 na Al-Kurani mai girma a cikin kotu gaban kowa.
Wasu mutum uku masu matsakaitan shekaru sun gurfana a gaban wata kotun majistare dake Ado-Ekiti kan zarginsu da ake yi da satar Akuya da mallakar awakin sata.
wata mata ta maka abokinta a kotu kan kin biyanta kudinta da suka kulla yarjejeniya da ita kan zai biya ninkin abin ta kashe masa amma daga baya yaki biyanta
Hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa tace Kotun majistire a Sakkwato ta ya ke wa Nasiru Idris, wanda aka kama da PVC sama da 100 hukuncin gidan yari na shekara.
Wani Matashi Sadiq ya yi bayanin yadda iyayen budurwarsa suka bashi lasisin kwanciya da ɗiyarsu har ta samu ciki ta haihu amma kuma suka fara juya masa baya.
Wata Kotun majistire a jihar Kebbi ta umarci a kai wasu makiyaya uku gidan gyaran hali bisa gangancin ƙona wa wani manomi gonar gyara da ta kai kudi N1.5m.
Matashi mai suna Muhammad a Yola dake Adamawa ya bayyana gaban kotu bayan an kama shi yana shigar mata tare da damfarar maza masu son kwanciya ko shan minti.
An buga wani abu kamar wasan kwaikwayo a Kotun Kostumare dake Jikwoyi a Abjja yayinda wani Miji ya kai ƙarar matarsa kan ta auri wani daban duk da bai saketa ba
Kotun Kostamare
Samu kari