Dan takara
A farkon makon nan jita-jita ta fara yawo, ana cewa wasu sun kai wa Peter Obi hari a Abuja. Dazu muke jin yana nan lafiya lau, babu wanda ya kawo masa hari.
Bola Tinubu ba zai fasa takarar 2023 ba, garau yake inji Kwamitin kamfe. An ji wasu na yada labari cewa Tinubu zai janye takarar neman zama shugaban Najeriya
Kungiyar Peter Obi Support Group za ta maida hankali a kan wasu jihohi ne a zaben shugabancin kasa. Kusan dukkanin jihohin su na yankin Arewacin Najeriya ne.
Dele Alake wanda shi ne Darektan dabarun sadarwa na kwamitin yakin neman zaben shugaban kasa na APC ya tabo batun dukiyar Bola Tinubu da ake yawon magana a kai.
A wannan rahoto da mu ka fitar, za ku ji Kashim Shettima ya bayyana yadda APC za ta dankara ‘dan takarar jam’iyyar PDP, Atiku Abubakar da kasa a zaben 2023.
Gwamnan jihar Ebonyi yana ganin ‘dan takaran LP zai tashi da kuri’u rututu a Kudu maso gabas, Dave Umahi yace Peter Obi yana samun karbuwa, amma APC za ta ci.
An ji cewa Rabiu Musa Kwankwaso ya kai ziyara zuwa Adamawa, a nan ma ya bude sakatariyar jam’iyyar NNPP, a nan ya ja kunnen masu neman shugabancin Najeriya.
An ji labari cewa jiya Bola Tinubu mai harin zama shugaban Najeriya a karkashin inuwar APC yace babu rikici tsakaninsa da shugaban jam’iyyarsa, Abdullahi Adamu.
Tunde Bank-Anthony ya zargi magoya bayan Bola Tinubu da karya da nufin tallata gwaninsu. Bank-Anthony ya yi magana ne a shirin Sunrise Daily na ranar Laraba.
Dan takara
Samu kari