Babban bankin Najeriya CBN
Kungiyar wasu matasa a tsakiyar arewacin Nigeria ta goyi bayan babban bankin kasa CBN, kan tsarin da ya fito da shi na cire kudade. tace tsarin zai taimaka
A cikin wata sanarwa da CBN ya fitar a ranar Talata, ya sanar da kayyade adadin kudaden da mutane da kungiyoyi ke cirewa daga ranar 9 ga watan Janairun 2023
Jiya ne kwamitin 'Yan Majalisa yace a kama mutane a Gwamnatin Najeriya. Hakan na zuwa ne bayan an yi binciken kudin da shugabannin hukumomi suka batar a baya.
Wani dan Najeriya ya jawo cece-kuce yayin da ya dauko tulin kudade ya kawo banki domin ya ajiye. Mutane da dama sun yi martani a sgafin sada zumunta na zamani.
Gwamnan CBN ya zauna da Shugaban kasa domin yi masa bayanin tsarin takaita canjin kudi. Godwin Emefiele zai yi wa majalisa bayanin amfani da muhimmancin tsarin.
Gwamnan babban bankin Najeriya, Godwin Emefiele, ya shawarci yan ƙasa ka da su kurkura takardun kuɗi mara Fenti su zarce 31 ga watan Janairu, 2023 a hannun su.
Majalisar wakilai tayi wa Gwamnan babban bankin Najeriya, Godwin Emefiele. Tana bukatar a dakatar da Sabbin tsarikan da CBN ta kirkiro a cikin kwanakin nan.
bayan tsige manajan darakta na hukumar rarraba kayan aikin noma NIRSAL an nada sabon shugaban hukumar a jiya alhamis bayan gwamnan babban bankin kasar ya sahale
majalissar dattijai ta sanar da jerin sunjann wasu ma'aikatun gwamnati da su ka ki zuwa gabatan dan kare kasafin kudinsu da kuma wasu tambayoyi da majalissar t
Babban bankin Najeriya CBN
Samu kari