Babban bankin Najeriya CBN
wani rahtoto da gidan talabijin na channels tv ta fitar ya rawaito cewa shugabannin hukumomi da dama a nigeria sun fi shugaba buhari albashi nesa ba kusa ba
Daraktan bangaren ayyukan kudi na Babban bankin Najeriya, ya bayyana cewa sun samu takaitaccen lokaci don sauya fasalin Naira, dalilin da yasa suka yi gaggawa.
Tun bayan sanar da cewa za a sauya fasalin takardun naira, babban bankin Najeriya, CBN, ta rika wayar da kan mutane game da sabbin takardun nairan da za su fito
Babban bankin CBN ya bayyana adadin kudaden da aka dawo dasu bankuna a kasar nan tun bayan sanar da sake fasalin Naira. Shugaba Buhari ya kaddama da sabon kudi.
Jami'an EFCC da ICPC za su lura da masu cire makudan kudi daga banki. Gwamnatin tarayyar Najeriya na kokarin ganin kudin da ke yawo a hannun jama’a ya ragu.
An yi bayanin abin da ya sa aka canza manyan takardun kudin Najeriya. Muhammadu Buhari yace ‘yan damfara ba za su iya buga jabun kudin da aka fito da su ba.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bayyana cewa dalilinsa na amincewa da sauya Naira ya hada da inganta tsaron kudin kasar tare da dakile boye ta ba a banki ba.
Gwamna Godwin Emefiele na CBN ya yi kira ga yan Najeriya musamman kungiyar miyetti Allah da majalisa cewa ko kwana daya ba za'a kara na wa'adin mayar da kudi ba
Bankin CBN ya bayyana sabon tsarin da yayi don rage hauhawar tashin kayayyaki da ya addabi tattalin arzikin Najeriya. Za'a rage buga manyan kudade daga yanzu.
Babban bankin Najeriya CBN
Samu kari