Babban bankin Najeriya CBN
Wata matashiya yar Najeriya ta saki hotunan yadda ta adana tsoffin takardun naira saboda tarihi. Yan Najeriya da dama sun ce basu da arzikin da za su wofantar.
Gwamnan babban bankin Najeriya, Godwin Emefiele, ya bayyana inda aka samu matsala tun farko game da wahalar samun sabbin kuɗi, yace sabon tsarin yana da amfani.
Babban bankin Najeriya watau CBN ya bayyana cewa akwai isassun sabbin takardun Naira a ƙasa kuma kowane ɗan Najeriya zai samu adadin yadda yake bukata a rayuwa.
Oladotun Ogunsanya ya bada labarin cewa ‘Yan damfara sun yaudari kakarsa, sun sace mata kudi. Da yake magana, Ogunsanya ya ce ‘Yan Yahoo sun sulale N800, 000.
Babban bankin Najeriya reshen jihar Bauchi ya bayyana cewa a ko wace rana kowane reshen banki yana karban N30m domin saukaka wa jama'a su cire sabbin kuɗi.
Gwamnan babban bankin kasa wato CBN, Godwin Emefiele, ya bayyana cewa bankunan kasar za su ci gaba da karbar tsoffin takardun kudi bayan cikar wa'adin CBN.
Shakka babu manufar babban bankin Najeriya na hana tsoffin kudi yawo yana shafar kasuwanci da fama da rura wutar yunwa a fadin Najeriya musamman ma a karkara.
Gwamnan babban bankin Najeriya, Mista Godwin Emefiele ya halarci majalisar dattawan Najeriya inda suka shiga ganawa da kakakin majalisa da wasu manyan kasa.
Mayakan ta'addancin ISWAP a Borno sun yi rabon makuden kudi ga fasinjoji da ke kan hanyar Maiduguri. SUn raba tsofaffin takardun naira tare da ce musu su canza.
Babban bankin Najeriya CBN
Samu kari