Babban bankin Najeriya CBN
Yayin da ake ta kai kawo kan wa'adin daina amfani da tsoffin takardun naira, mun zauna mun tara maku wasu muhimman abubuwa 3 da suka kamata ku sani kan tsarin.
Babban bankin Najeriya (CBN) ya musanta barazanar da ake yaɗawa cewa za'a rufe wasu bankunan kasuwanci sabida karancin sabbin takardun N200, N500 da kuma N500.
Gwamnan jihar Zamfara, Bello Matawalle, ya bai wa jami'an tsaro umarnin damke duk mutumin da suka gani ba ya karban tsoffin takardun naira a faɗin jiharsa.
Abin da Godwin Emefiele ya fada wajen taron majalisar magabata a yau ya bayyana. Gwamnan babban bankin ya ce a yanzu fa babu takardun da za a buga sabon kudi.
Gwamnatin Jihar Kano ta maka Gwamnatin Tarayyar Najeriya a kotu kan batun sauya fasalin takardun naira. Gwamnatin na Kano ta ce ya saba kundin tsarin mulki
Hadimin shugaban kasa, Femi Adesina, ya bayyana cewa ya kwashe kwanaki bakwai yana kashe N20,000 da ya samu da kyar daga banki. Yace duk ana iya yin maneji.
An gano wani mai talla yana kokarin siyar da asusun gwangwani dauke da sunayen bankuna a jikinsu. Ya burge mutane da dama da suka ce neman na kai yake yi.
Babban bankin Najeriya ya sake bayani cewa akwai sa hannun wasu 'yan Najeriya masu halin tara kuɗi a gida wajen jefa mutane cikin ƙangin wahalar rashin kuɗi.
Rundunar 'yan sandan jihar Ogun sun yi nasarar cafke wadanda ake zargi da halaka tsohon ma'aikacin CBN da iyalansa a yammacin Kirsimeti bayan dawowa daga coci.
Babban bankin Najeriya CBN
Samu kari