Babban bankin Najeriya CBN
Ma'aikatan bankuna a Najeriya sun yi barazanar janye aikinsu saboda yawaitar hare-haren da ake kai masu wanda ya samo asali daga wahalar karancin sabbin naira.
Yanzu muke samun labarin yadda wasu 'yan Najeriya suka mamaye ko ina a hedkwatar CBN domin nuna koke da bacin ransu kan hukuncin da kotun koli ta yanke a yau.
Gwamnan jihar Ribas, Nyesom Wike, ya bayyana shirinsa na shiga karar da aka kai gwamnatin tarayya kan batun daina amfani da tsoffin takardun naira nan da kwana
A yanzu muke samun labarin cewa, shugaban kasa Muhammadu Buhari ya shiga ganawar shirri da gwamnan CBN game da sabbin Naira da kuma hukuncin kotun koli na yau
Asusun ba da lamuni na duniya watau IMF ya shawarci babban bankin Najeriya ya duba yuwuwar ɗaga wa'adin haramta amfani da tsaffin takardun naira saboda dalilai.
Gwamna El-Rufai na jihar Kaduna ya bayyana abin da gwamnonin Najeriya suka roki Buhari ya yiwa talakawan kasar nan. Ya ce sun roki ya bari ake kashe Naira.
Yan kwanaki 17 kafin babban zaben kasa na 25 ga watan Fabrairu, shugaban hukumar zabe ta kasa mai zaman kanta, Mahmood ya ce za a yi zabe kamar yadda aka tsara.
Wasu 'yan Najeriya sun mayar da banki wurin dafa abinci da cinsa, an ga lokacin da suke dafa taliya suna ci a bakin layin ATM da suke bi a wata jihar Kudu.
Ganin halin da ake ciki a yau, Muhammadu Buhari zai zauna da duka tsofaffin shugaban kasa, an tsaida lokacin da Majalisar Kolin Najeriya za tayi zaman gaggawa.
Babban bankin Najeriya CBN
Samu kari