Babban bankin Najeriya CBN
Bankuna sun fara kokawa kan yadda 'yan Najeriya suka daina kawo kudinsu a ajiye musu a wannan lokacin bayan barkewar karancin kudi da aka samu a baya-bayan nan.
Canja Fasalin Kuɗi: Don Allah Ku Rungumi Tsarin eNaira Yan Najeriya Ku Taimaka Ku Rungumi Tsarin eNaira, Akwai Fa'ida - CBN Yan Najeriya Ku Taimaka Ku Rungumi
Bashin da Ake Bin Najeriya Yakai Naira Tiriliyan 46 da Biliyan 25, Ofishin Kula da Lamuni na Kasa Ya Bayyana Adadi Bashi da Ake Bin Yan Najeriya, Yan Najeriya
Bankunan Najeriya Suna Cigaba Da shiga Zullumi Sakamakon rashin Zuwa a Ajiye Kudi da Kwastomomin su suke yi yanzu Bankuna Sun Shiga Damuwa Saboda Mutane Basa
Ministan kwadugo da samar da aikin yi a Najeriya, Dakta Chris Ngige, ya ce canjin kuɗi ya hana mutane rawar gaban hantsi amma kuma ya taka wa yan ta'adda birki.
Kungiyar ƙwadago ta fasa gudanar da yajin aikin da ta shirya a faɗin ƙasar nan kan ƙarancin kuɗin da ake fama da shi. Ta sake bayar da wa'adin sati 2 ga CBN.
Kungiyar nan ta PENGASSAN ta manyan ma’aikatan fetur da gas a Najeriya ta ce idan aka cigaba da tafiya a haka, kimanin N360 zuwa N400 za a saida litar fetur
Komai yayi farko Zaiyi Karshe, Tunda Layuka Sun Ragu: Yanzu Haka Bankunan Zasu Kara Adadin Yawan Kudin da Mutane Zasu Dinga Cirewa Daga Injinan Bankunan su
Babban Bankin Najeriya CBN Ya Saki Jerin Sunayen Bankuna 10 Dake da Lasisin Bada POS Kuma Yayi Aiki a Matsayin Bankin Kan Waya Wanda Daidai Yake da Bankuna
Babban bankin Najeriya CBN
Samu kari