Babban bankin Najeriya CBN
Biyo bayan umarnin babban bankin Najeriya, bankuna sun ckka alƙawari sun bude rassansu a birnin tarayya Abuja yau Asabar kuma mutane na samun damar cire kuɗi.
Bankunan kasuwanci a Najeriya, sun tura wa yan Najeriya masu amfani da asusu sakonnin karta kwana, sun faɗa masu zasu fito domin bas u kuɗi a karshen mako.
Babban bankin Najeriya (CBN), ya umurci bankunan kasuwanci da su bude rassan su a ranakun Asabar da Lahadi, domin rabawa kwastomomin su takardun kuɗaɗe....
Babban bankin Najeriya (CBN) ya ba bankunan ajiyar kuɗi da su fara rabawa mutane tsofaffin takardun kuɗi na N1000, N500 da N200 domin a samu wadatuwar su..
Karancin Kudi: Kungiyar Kwadago Ta Kasa ta Umarci Duk wani maaikaci daya fita Zuwa Zanga Daga Litinin Mai Zuwa, A Kowacce jiha talatin da shida dake Najeriya
Gwamnan babban bankin Najeriya (CBN), Godwin Emefiele, ya nemi afuwar yan Najeriya kan tangardan da suka rika samu idan za su yi mu'amala da bankuna ta Intanet.
Za a ji labari cewa a ra’ayin Prince John Mayaki yana, abubuwa biyu Muhammadu Buhari zai yi domin ya iya wanke kan shi daga zargin kin yi wa kotun koli biyayya.
Tsohon mataimakin gwamnan CBN ya bayyana yadda aka yi kuskure wajen sauya fasalin kudi da aka dauko a wannan shekarar da kuma irin yadda aka samu kuskuren.
Mutane na cigaba da wahala, N500 da N1000 da CBN ya karbe sun gagara dawowa bankuna. ‘Yan kasuwa, masu sana’ar hannu, dalibai da masu POS su na kuka har yau.
Babban bankin Najeriya CBN
Samu kari