Muhammadu Buhari
A karshe jam’iyyar APC ta yi martani kan harin da ake zargin an kaiwa shugaban kasa Muhammadu Buhari a jihar Kano, inda ta bayyana shi a matsayin makircin PDP.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya sanar da cewa babu gwamnati da z ata iya magance matsalolin Najeriya ita daya.Ya sanar da hakan a taron NBA da aka yi a Abuja.
Aliyu Sabi Abdullahi ya nuna babu wani rashin jituwa tsakanin Bola Ahmed Tinubu da Shugaban kasa, za a ji babu sabanin da aka samu tsakanin shi da Shugaban kasa
Da ya je Kano, Muhammadu Buhari ya yi magana game da Boko Haram ke barna a 2015, ya ce akwai hannun wata kungiyar kasar waje da ke sha’awar ruguza Najeriya ne.
Jam'iyyar PDP ta daura alhakin harin da aka kaiwa shugaban kasa Muhammadu Buhari a Kano kan dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar APC, Asiwaju Bola Tinubu.
An samu barkewar rikici a tsakanin mazauna Kano da jami’an tsaro bayan ziyarar aiki da Shugaba Muhammadu Buhari ya kai jihar a ran Litinin, 30 ga watan Janairu.
Majalisar wakilai da gwamnatin Buhari ka iya fara samun tsaiko cikin kwanakin nan kan batun da ke alaka da sabbin Naira da gwamnatin kasar nan ta buga a bara.
‘Dan takaran Hope Democratic Party a zaben 2019 yana kalubalantar kujerar Muhammadu Buhari. Alkali ya yi watsi da karar, ya ki yarda ya tunbuke Shugaban Kasa
Muhammadu Buhari ya ziyarci Kano, domin bude wasu daga cikin ayyukan da gwamnatin tarayya da ta jiha suka yi. Buhari ya ziyarci Kano bayan ya kammala da Katsina
Muhammadu Buhari
Samu kari