Muhammadu Buhari
Muhammadu Buhari ya amince da wasu nadin mukamai da aka yi, Ma’aikatar ilmi ta ce an nada Dr. Paul-Darlington Ndubusi, Dr. Duke Okoro da Farfesa Mohammed Magaji
Gwamna El-Rufai na jihar Kaduna ya bayyana abin da gwamnonin Najeriya suka roki Buhari ya yiwa talakawan kasar nan. Ya ce sun roki ya bari ake kashe Naira.
A yanzu haka, shugaban hukumar zabe (INEC), Farfesa Mahmood Yakubu, na cikin ganawa da majalisar zartaswa karkashin jagorancin shugaban kasa Muhammadu Buhari.
Chris Ngige wanda shi ne Ministan kwadago da samar da ayyuka, ya ce za ayi karin albashi nan da Mayun 2024 yayin da ya yi gargadi kan saba dokar aikin gwamnati
Ganin halin da ake ciki a yau, Muhammadu Buhari zai zauna da duka tsofaffin shugaban kasa, an tsaida lokacin da Majalisar Kolin Najeriya za tayi zaman gaggawa.
Gwamnan jihar Ebonyi, David Umahi, ya bayyana cikakken goyonsa ga sabon tsatin CBN na sauya takardun naira, ya ce shugaba Buhari ba zai cutar da mutane ba.
Za a ji labari Muhammadu Buhari ba zai yi zama da Gwamnoni ba, ammashugaban kasar a yau ya hada da Gwamnan babban bankin CBN, Godwin Emiefele, da shugaban EFCC.
Shugaban ƙasa, Muhammadu Buhari, ya gana a sirrance da gwamnan CBN, shugaban gwamnoni, Aminu Tambuwal da Atiku Bagudu kan karancin sabbin takardun naira uku.
Ministan Ayyuka da Gidaje, Babatunde Fashola ya ce yan Najeriya na cikin kunci saboda karancin sabbin takardun naira. Ya ce shi kansa ba shi da sabbin naira.
Muhammadu Buhari
Samu kari