Muhammadu Buhari
Shugaba Buhari ya bayyanawa yan Najeriya cewa yana son Asiwaju Bola Ahmed Tinubu, dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar APC ya gaje shi yayin kamfen a Nasarawa
Nyesom Wike, gwamnan Ribas ta fada wa Shugaba Buhari cewa yana masa fatan alheri tare da gamawa lafiya amma karancin sabbin naira ba alheri bane ga talakawa.
Bayan na jihar Ebonyi, an kai harin kisa kan tsohon ministan Buhari kuma dan takarar gwamnan jihar Cross River, Usani Usani Uguru, a hanyarsa ta zuwa mahaifarsa
A labarin da ke iso mu, shugaban kasa Muhammadu Buhari ya kai ziyara birnin Lafia a jihar Nasarawa domin bude wasu ayyukan da ya yi a jihar ta Arewa ta Tsakiya.
Ajuri Ngelale, Babban mataimakin shugaban kasa na musamman kan harkokin al'umma, ya ce gwamnan babban bankin Najeriya, CBN, ba ya fada wa Shugaba Buhari gaskiya
Wasu masu sana'ar POS a garin Abuja sun fallasa yadda suke siyan tsofaffin kudi da sababbi daga ma'aikatan banki da tsada. Shiyasa suke zuga ribarsu a kai.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya sha alwashin shawo kan matsalar sabbin kudi a fadin kasar nan cikin kwanaki bakwai kacal. Yace ya san halin da ake ciki yanzu.
Nasir El-Rufai ya yi magana kan mutanen da ya ce su na yakar Bola Tinubu. Gwamnan mai shekaru 62 ya yi kaca-kaca da mutanen da ake yi wa kallon Dattawan Arewa
Gwamna Malam Nasir El-Rufai na jihar Kaduna, yace Gwamnonin APC sun roki shugaban kasa Buhari da ya bari a dinga amfani da tsofaffi da sabbin takardun naira.
Muhammadu Buhari
Samu kari