Muhammadu Buhari
‘Dan majalisa mai wakiltar Kaduna ta Arewa, Hon. Samaila Suleiman ya ja hankalin hukuma. Suleiman ya nuna ya kamata Jami’an tsaro su damke Gwamna Nasir El-Rufai
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya ba 'yan Najeriya bisa halin da ya jefa su da kuma halin da suke ciki a yanzu. Ya ce ya san komai da kasar nan ke ciki yanzu.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya ba 'yan Najeriya shawarin su zabi Bola Tinubu a zaben 2023 mai zuwa. Ya bayyana dalilai da ya kamata kowa ya duba ya zabe shi.
Gwamna Nasir El-Rufai ya umarci ma'aikatu da hukomin gwamnatin Kaduna da su tabbata cewa sun ci gaba da karbar tsoffin kudi kamar yadda kotun koli ta yi umurni.
Dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar NNPP, Rabiu Kwankwaso ya ce ya yi mamakin yadda ya ga wasu gwamnonin APC ke zagi ko sukar shugaban kasar kan sauyin kudi.
Gwamna Rotimi Akeredolu ya rubuta wasika zuwa Aso Rock, ya ce canjin kudi ya jefa marasa karfi cikin wahala, ya bukaci a dawo da tsofaffin Nairori da aka sauya.
Abdullahi Ganduje yace zai rushe bankin da yaki karbar tsohon kudi ya gina makaranta. Gwamna Ganduje ya shirya yaki da bankuna kan kin amfani da tsofaffin kudi.
Gwamnan jihar Ribas, Nyesom Wike, ya caccaki shugaban kasa, Muhammad Buhari, bisa matakin da ya ɗauka na fatali da umarnin Kotu kan tsoffin takardun naira.
Ƙaramin ministan ƙwadago da samar da aikin yi, Festus Keyamo, ya caccaki shugaba Buhari kan ƙin yin biyayya ga umurnin kotun ƙoli. Yace shugaban yayi kuskure
Muhammadu Buhari
Samu kari