Muhammadu Buhari
Yayin da ya sauka a mulki, ana ci gaba da hango ayyukan da ya yi na ci gaba a jiharsa, Buhari ya yi ayyuka masu girman gaske kuma abin a yaba a garinsu Daura.
Bayan kammala mulkinsa, shugaban kasa Muhammadu Buhari ya fadi adadin kudin da ya mallaka da kuma adadin dabbobin da yake dasu a halin yanzu da kuma a can baya.
Yan Najeriya sun yi martani a kan wani bidiyo na tsohon shugaban kasa Muhammadu Buhari yana mike kafa a gidansa da ke Daura, Jihar Katsina bayan mika mulki.
Mun kawo abubuwan da ya dace a sani a kan sabon SGF, George Akume. Mutane da-dama ba su da labari cewa a watan nan maid akin Akume za ta zama ‘yar majalisa.
Wasu daga cikin gwamnonin Najeriya sun ziyarci tsohon shugaban ƙasa Muhammadu Buhari a gidansa da ke Daura a jihar Katsina. Gwamnonin sun je taya shi murna.
Akwai tsarin SWV a kasafin kudi wanda ke ba ma’aikatu damar kashe dukiya idan an shiga matsin lamba, ta na nan ne aka gano an yi facaka da Naira Tiriliyan 3.8
Kwanaki kadan da mika mulki ga shugaba Bola Ahmed Tinubu, jigo a jam'iyyar APC, Salihu Muhammed Lukman ya soki gwamnatin tsohon shugaban kasa Muhammadu Buhari.
Femi Adesina, tsohon kakakin tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari, ya samu aiki a kamfanin jarida kwanaki kalilan bayan wa'adin mulkin shekaru takwas ya kare.
Mazauna garin Daura da ke jihar Katsina sun roki ‘yan Najeriya su yafe wa tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari bisa laifukan da ya aikata musu yayin mulkinsa.
Muhammadu Buhari
Samu kari