Muhammadu Buhari
Tsohon shugaban APC na ƙasa na rikon kwarya, Bisi Akande ta bayyana yadda suka tattauna da Muhammadu Buhari domin a cire tallafin mai amma ya gaza.
Za a fahimci cewa binciken da Jim Obaze ya yi game da abubuwan da su ka faru a bankin CBN a lokacin Godwin Emefiele ya fallasa abubuwa a mulkin Muhammadu Buhari.
Da alama dai bincike zai iya jefa tsohon gwamnan CBN a bala’i. Godwin Emefiele ya boye kudi masu yawa a bankunan kasashen waje a lokacin da yake gwamnan bankin CBN
Gwamnatin shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ta sake dawo da shirin ciyar da dalibai da gwamnatin tshon shugaba Buhari ta kawo. Yana da shirin bunkasa ilimi.
Bayan barin ofis da shekaru biyu, Sanata Adams Oshiomhole ya zargi gwamnonin lokacinsa da neman nuna masa yadda zai jagoranci APC a matsayinsa na shugaba.
Tsohon Ministan Wasanni, Solomon Dalung ya sanar da rasuwar mahaifinsa, Nimgbak William Fabong Dalung ya na da shekaru 105 a duniya bayan fama da jinya.
Kalaman tsohuwar Minista sun jawo Alkali ya hana ta samu kujera a gwamnati. Lauyoyi sun yi nasara a kan Pauline Tallen, an yi mata katanga da karbar mukami.
Shugaban kasar Najeriya Bola Ahmad Tinubu ya tura sakon murnar cika shekaru 81 a duniya ga tsohon shugaban kasa Muhammadu Buhari a ranar Lahadin nan.
Shugaban kasa, Bola Tinubu ya bayyana Buhari a matsayin jajirtaccen shugaba kuma mai kishin kasa wanda ya sadaukar da rayuwarsa ga ci gaban Najeriya.
Muhammadu Buhari
Samu kari