Muhammadu Buhari
Rahoto ya zo cewa Gwamnatin da ta wuce ta Muhammadu Buhari ta bar wa Bola Tinubu gadon bashin Naira tiriliyan 1.5 a ma’aikatar ayyuka a kokarin gina tituna.
Wani saurayi mai tsabar kaunar Muhammadu Buhari ya ci burin ganin tsohon shugaban kasa wajen daurin aurensa. Hadimin Buhari ya yi masa abin da bai yi tunani ba.
Duk da alkawarin da NNPCL ya yi, ba dole ba ne matatar da ake jira ta soma aiki a Disamba. Gwamnatin Muhammadu Buhari ta kashe biliyoyi masu yawa domin gyaransu.
Mai fafutukar kafa kasar Yarbawa, Sunday Igboho ya sake tura sakon gargadi ga Fulani makiyaya da kungiyar Miyetti Allah kan barin yankin Yarbawa da gaggawa.
Sanata Jimoh Ibrahim ‘dan APC ne, amma ya Muhammadu Buhari bai kammala wani aikin $1bn ba. Masoyan tsohon shugaban kasa sun yi kaca-kaca da Sanatan na jihar Ondo.
Femi Fani-Kayode, tsohon ministan sufuri, ya ce DSS sun dakile shirin dakarun soji na yin juyin mulki zamanin Shugaba Muhammadu Buhari. Ya kuma jinjinawa Yusuf Bichi
Za a samu labari Ifeanyi Araraume wanda ya taba wakiltar Arewacin Imo a majalisar dattawa ya bukaci Bola Ahmed Tinubu ya janye mukaman da ya bada a kamfanin NNPC.
Soke kwangilar NPA da Atiku Abubakar ta jawowa Najeriya asara. Shugaba Bola Tinubu ya ce ba shi ya saye hannun jarin da Atiku Abubakar ya saida ba.
Sanata Ali Ndume, daga jihar Borno ya kwatanta gwamnatin tsohon Shugaba Buhari da ta Bola Tinubu mai ci yanzu, ya ce Tinubu ya kaucewa kura-kuren Buhari.
Muhammadu Buhari
Samu kari