Muhammadu Buhari
Tun bayan cire tallafin mai a Najeriya aka shiga wani hali a kasar, Ministan Tinubu ha fadi hanyoyin da suke bi don dakile matsalar wanda suka gada daga Buhari.
Sanata Sani Musa ya soki afuwar da aka yi wa manyan wajen biyan haraji. A shekaru biyar da suka wuce, kusan N17tr aka rasa a kasar nan a dalilin afuwar haraji.
Sanata Ita Enang, tsohon hadimin tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya ba da shawarar rusa wasu hukumomi saboda matsalar tsaro kan 'yan sandan jihohi.
Shugaban kasa, Bola Tinubu ya tura sakon taya murna ga matar tsohon shuaban kasa, Muhammadu Buhari kan bikin ranar haihuwarta a yau Asabar 17 ga watan Faburairu.
Kungiyar Yarabawa ta Afenifere ta caccaki masu sukar gwamnatin Shugaba Tinubu kan halin matsin tattalin arziki da tsadar rayuwar da ake ciki a Najeriya.
An gano yadda tsohon shugaban kasa Muhammadu Buhari ya sa hannu aka fitar da dala biliyan 10 don aikin samar wa wani kamfani da iskar gas a bisa kuskure.
Shehu Sani ya caccaki sarakunan Arewa kan kokawa da suka yi game da wahalar da ake sha a karkashin gwamnatin Tinubu, yana mai cewa sun yi gum a lokacin Buhari.
Tsohon hadimin tsohon shugaban kasa Goodluck Jonathan, Reno Omokri, ya yi bayanin cewa kamata ya yi ace tsohon shugaban kasa Buhari ya fuskanci shari'a.
Akwai mutane akalla 3 da ake zargi sun taimaka aka sace kusan N3tr daga CBN. Jami’an tsaro za su fara farautar Adamu Abubakar, Imam Abubakar da Odoh Ochene a duniya.
Muhammadu Buhari
Samu kari