Muhammadu Buhari
A yayin da ake maganar Shugaba Bola Tinubu ya cika shekara 72 a duniya, an fara kuka da shi. Kamar dai Muhammadu Buhari, ana zargin shugaban yana fifita mutanensa.
Tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya taya 'yan Najeriya murnan bikin salla inda ya shawarce su da su ci gaba da ba shugabanni goyon baya da hadin kai.
Tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya tura sakon jaje bayan rasuwar tsohon shugaban kungiyar NLC, Ali Chiroma a jiya Talata 2 ga watan Afrilu.
A rahoton nan, za a ji an yabawa Bola Tinubu da ya cika shekara 72. Godswill Akpabio ya ce shugaban Najeriyan ya kawo cigaba, haka da ya karbi mulkin kasar nan.
Tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya sake taya Shugaba Bola Tinubu murnar cika shekaru 72 a duniya inda ya kira shi a waya na musamman tare da masa addu'o'i.
Tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya taya Shugaba Bola Tinubu murnar cika shekaru 72 a duniya inda ya masa addu'ar samun tsawon rai da lafiya.
Hadimini shugaban kasa, Bola Tinubu a bangaren sadarwa, Bayo Onanuga ya soki Muhammadu Buhari kan rashin mutunta sojojin da suka mutu a bakin aiki.
Mai fashin baki a kafofin sadarwa, Reno Omokri ya tona asirin wasu na hannun daman tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari da kubutar da Nadeem Anjarwalla.
Tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya tura sakon jaje ga iyalan tsohon hadiminsa, Sunday Aghaeze bayan rasuwar matarsa, Mabel Odion Aghaeze a Abuja.
Muhammadu Buhari
Samu kari