Muhammadu Buhari
Halin da Najeriya ta ke ciki a yau, ya fi muni a kan lokacin Jonathan a cewar Muhammadu Sanusi II, yace Kasar nan na cikin ha’ula’i, lamarin ya jagwalgwale.
Lauya kuma mai sharhi kan harkokin yau da kullum, Daniel Bwala, ya ce rashawa tafi yawa a gwamnatin Shugaba Muhammadu Buhari fiye da shekaru 16 na gwamnatin PDP
Mataimakin shugaban kwamitin kwastam, Sanata Francis Fadahunsi ya ce takwarorinsa sun cimma matsaya cewa za su cire Ahmad Lawan, idan ya yi yunkurin dakile
Abuja - Jam’iyyar All Progressives Congress (APC) ta sanar da nadin gwamnan jihar Filato, Simon Lalong a matsayin darakta-janar na yakin neman zaben shugaban.
Gwamnoni sun ba gwamnatin tarayya shawarar ta biya ma’aikatan da suka kai shekara 50 a Duniya kudin fansho domin su ajiye aikinsu, sannan a cire tallafin mai.
Wani 'dan gani-kashenin shugaban kasa Muhammadu Buhari ya tabbatar da cewa mutuwa ce kadai za ta raba shi da shugaban kasan baya ya kira shi da mai gaskiya.
Benjamin Kalu yana ganin ba zai yiwu a iya kammala tsige Muhammadu Buhari zuwa Mayu ba, an ji Kalu yana cewa lokacin da ake da shi ba zai isa ayi nasar ba.
Adams Oshiomhole, tsohon shugaban jam'iyyar APC na kasa, ya bayyana cewa, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu,ba shi da alhakin sakamakon mulkin shugaba Muhammadu Buhari.
Tsohon Sanata ya gargadi ‘Yan PDP a kan yunkurin tunbuke Shugaban kasa. Shehu Sani yace Sanatocin PDP su ajiye batun tsige Buhari a gefe, ba zai taba yiwuwa ba.
Muhammadu Buhari
Samu kari