Muhammadu Buhari
Shugaba Muhammadu Buhari ya ce gwamnatinsa ta bawa hukumomin tsaro 'cikakken dama' domin kawo karshen hare-hare a kasar. A cikin sanarwar da Garba Shehu, kakaki
A ranar Litinin ne dimbin al’ummar babban birnin tarayya Abuja suka yi dandazo a dandalin Unity Fountain na Abuja, domin nuna rashin amincewarsu da rashin tsaro
Sanata Adamu Muhammad Bulkachuwa yace abokan aikinsa da-dama sun yi na’am da tsige Shugaban kasa, yace sun kawo batun ne domin sun gama duk kokarin da za ayi.
Kusan ‘yan Najeriya miliyan biyu ne za su ci gajiyar kusan Naira biliyan 38 da za a raba a matsayin tallafi na Naira 20,000 ga kowa a karkashin shirin gwamnati.
Shahararren malamin addinin musuluncin nan na Sokoto, Bello Yabo, yayi addu'ar Allah ya hada shugaba Muhammadu Buhari, El-Rufai da Garba Shehu hadimin Buhari.
Shugaban kwamitin labarai da wayar da kan kasa na majalisar dattawa, Danladi Sankara ya nesanta kansa daga shirin da ake yi na tsige Shugaba Muhammadu Buhari, r
Gwamna Samuel Ortom na Jihar Benue ya goyi bayan yunkurin da majalisar dattawa na tsige Shugaba Muhammadu Buhari saboda matsalar tsaro da ke adabar kasar.A cew
Jigo a APC, Sanata Adeseye Ogunlewe, yace dalilai na addini da kabilanci ne zasu kawo cikas ga yunkurin da wasu yan majalisar tarayya ke yi na tsige Buhari.
A jiya ne muka fahimci cewa Hajiya Yadoma Bukar Mandara ta fice daga motar Muhammadu Buhari, a halin yanzu ta cire rai wani ‘dan siyasa zai iya gyara kasar nan.
Muhammadu Buhari
Samu kari