Muhammadu Buhari
Shugaban kasa Muhammadu Buhari na Najeriya ya bukaci 'yan Najeriya da su kwantar da hankali, amma su kasance a ankare kan shawarwarin tsaro da kasashen turai
Buba Galadima yace akwai shirin da ake yi da nufin a hana BVAS aiki a zaben 2023. 'Dan siyasar yace Sanata Kabiru Gaya ya kama kan shi da ya shiga talabijin.
Jirgin Airforce 001 na shugaban kasa Muhammadu Buhari ya tashi daga babbar tashar jirgin Seoul, kasar Koriya ta kudu kuma yana hanyar dawowa gidan Najeriya .
Yayin da gwamnatin shugaban kasa Muhammadu Buhari ta fara tattara kayanta gabannin zaben 2023, mun kawo jerin wasu manyan jami'an gwamnatin da aka sallama.
Gwamnatin Najeriya karkashin jagorancin Shugaba Muhammadu Buhari ta rattafa hannu kan yarjejeniya da gwamnatin kasar Koriya ta Kudu don gyara matatar man Kaduna
A yayin da za a ci bashin Naira Tiriliyan 8 domin a cike gibin kasafin kudin shekara mai zuwa, Gwamnatin Najeriya za ta saye sababbin motocin Naira Biliyan 23
Mataimakin shugaban kasa, Yemi Osinbajo ya yaba da irin alakar dake tsakaninsa da uban gidansa shugaba Muhammadu Buhari, tare da kwatanta alakar da cewa sahihiy
Seoul - Shugaba Muhammadu Buhari ya kai ziyara ta musamman fadar shugaban kasar Koriya ta kudu dake birnin Seoul a ranar Laraba, 26 ga watan Oktoba, 2022..
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya yi jawabi a wajen bude taron harkokin lafiya na duniya mai taken ‘World Bio Summit’ da ke gudana a birnin Koriya ta Kudu.
Muhammadu Buhari
Samu kari