Muhammadu Buhari
Gwamnatin tarayya za ta gabatar da sabon kundin kasafin kudi. Dalili shi ne Naira tana cigaba da karyewa sannan kaya su na kara tsada. gangar mai zai iya sauka.
Matasan yankin Neja Delta sun jinjinawa Shugaba Muhammadu Buhari da Hukumar Bada Agajin Gaggawa, NEMA, bisa tallafin da suke bawa wadanda ambaliya ya shafa
Shugaba Muhammadu Buhari ya yi watsi da barazanar tsaro da Amurka da wasu kasashe suka yi a Abuja yana mai cewa ana samun nasarar shawo kan rashin tsaro a kasar
Kwamitin majalisa yana binciken yadda aka zaftare kudi daga cikin kasafin Mai binciken kudi. A karshe, Majalisa ta fadawa Shugaban kasa, mutanensa ne matsalar.
Mai magana da yawun bakin Shugaban kasa ya yi magana a kan rade-radin canza shugaban. An ji shugaban kasa bai shirin canza Shugaban Hukumar INEC kafin zabe.
Cif Edwin Clark, dattijon kasa daga yankin Neja Delta, ya ce Shugaba Buhari ya saba kundin tsarin Najeriya na 1999 saboda kin mika mulki ga mataimakinsa Yemi Os
Kungiyoyin yakin neman zaben jam'iyyar APC a jihhar Ondo sun lashi takobin cewa zasu yi iyakan kokarin don ganin wani dan Arewa bai gaji Shugaba Buhari ba.
Jirgin Shugaba Muhammadu Buhari , Airforce 001, ya dira birnin Landan, kasar Birtaniya lafiya cikin daren Talata, 1 ga watan Nuwamba, 2022 don ganin Liktita.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari zai bar birnin Abuja a ranar Litinin domin duba lafiyarsa a birnin Landan. Hadimin da Femi Adesina yace zai dawo nan babu dadewa.
Muhammadu Buhari
Samu kari