Muhammadu Buhari
Shugaba Buhari ya yiwa gwamnoni wankin babban bargo kan abun da ya bayyana a matsayin rashibn adalci da suke yiwa masu madafun iko a matakin kananan hukumomi.
wani rahtoto da gidan talabijin na channels tv ta fitar ya rawaito cewa shugabannin hukumomi da dama a nigeria sun fi shugaba buhari albashi nesa ba kusa ba
Matar Shugaban kasa za ta bada shaida da kan ta a kotun tarayya na Maitama. Da alama dalibin da ake shari’a da shi a kotu watau Aminu Adamu ya debo ruwan zafi.
Biyo bayan abin da ya faru da Aminu Muhammad wanda Aisha Buhari ta sa aka daure. Mutane sun fara kewan Goodluck Jonathan da ya yi mulki kafin Muhammadu Buhari.
Daraktan bangaren ayyukan kudi na Babban bankin Najeriya, ya bayyana cewa sun samu takaitaccen lokaci don sauya fasalin Naira, dalilin da yasa suka yi gaggawa.
Naja’atu Mohammed, ta bukaci a hukunta Hajiya Aisha Muhammadu Buhari, Kwamishinar ta PSC tace ya kamata a hukunta matar shugaban kasa saboda daukar doka a hannu
A 2023, ba za ayi yunwa ba domin akwai isasshen kayan abincin da mutane za su ci. Ministan gona yace babu mamaki abinci ya kara tsada, amma da wahala a rasa.
Baffan Aminu Adamu wanda ake zargi da cin mutuncin Aisha Buhari a Twitter ya yi bayanin abin da ya auku, an ji da hannun Uwargidar shugaban kasa aka kama shi.
Kasashen ECOWAS sun yi taro na musamman a babban birnin tarayya Abuja, Shugaba Muhammadu Buhari ne ya bude taron da jawabi, inda ya yi bayanin babban burinsa.
Muhammadu Buhari
Samu kari