Muhammadu Buhari
Hakan na zuwa ne a daidai lokacin da ya yaba wa Majalisar Dokoki ta Kasa mai ci a kan amincewa da sabon kudirin gyaran dokar zabe, wanda Buhari ya kawo a mulki
shugaba muhammadu buharin ya aiki da wasikar neman sahalear majalissa kan ta bashi damar nada wasu mukamai a CBN kamar yadda Ahmed lawan ya karanta wasikar
A yau babu asibitocin tarayya a jihohi 15 irinsu Kano, Kaduna, Sokoto, Borno, Akwa-Ibom, Edo, Anambra, Ebonyi. Yanzu kuma gwamnati za ta gina wani a Daura.
Shugaba Buhari zai garzaya kasar Guinea Bissau inda zai amsa gayyatar Shugaba Sissalo. Za a karrama shi da lambar yabo mafi daraja a fadin kasar kan kokarinsa.
Yayin da shugaba Buhari da ministan tsaro, Bashir Magashi suke jSokoto domin halartar wani taron sojoji, ‘yan bindiga sun halaka ‘yan sanda 3 da ‘yan kasuwa 3.
Shugaban kasa Muhammadu buhari ya tunatar da sojojin Najeriya cewa babu ruwansu da harkar siyasa illa kawai su tabbatar da an yi zab cikin lumana da nasara.
Daga Yunin 2015 zuwa yau, jirgin fadar Shugaban kasa ya je kasashe 50. A daidai wannan lokaci, Shugaba Muhammadu Buhari yayi kwanaki fiye da 200 a asibiti.
Dan takarar mataimakin shugaban kasa na jam'iyyar Labour Party a zaben 2023, Yusuf Datti Baba-Ahmed ya ce ko kadan Shugaba Buhari bai damu da takarar Tinubu ba.
Za a ji fada ya kaure tsakanin mutanen Gombe da Bauchi kan mallakar rijiyoyin man Kolmani. Mutanen Gombe sun zargi Muhammadu Buhari da kokarin karbe dukiyarsu.
Muhammadu Buhari
Samu kari