Muhammadu Buhari
Shugaban kasa, Muhammadu Buhari, zai kai ziyarar aiki Washington, babbar birnin kasar Amurka ranar Lahadi domin halartan taron hadin kan Afrika da kasar Amurka.
Farfesa Ibrahim Gambari, shugaban ma'aikatan fadar shugaban kasa ya shawarci ma'aikatan gwamnati a kasar su yi koyi da irin halayen Shugaba Muhammadu Buhari.
Matar dan takarar shugaba kasa a jam'iyyar APC Oluwaremi Bola Tinubu tace nan gaba zaai takarar kirsista da kirsita a siyasar Nigeria kamar yadda aka gani yanzu
A cikin wata sanarwa da CBN ya fitar a ranar Talata, ya sanar da kayyade adadin kudaden da mutane da kungiyoyi ke cirewa daga ranar 9 ga watan Janairun 2023
An kama wasu tireloli makare da shinkafar kasar waje wacce shugaba Buhari ya haramtawa 'yan kasar nan cin shinkafar kasar waje. An kama wasu kayayyakin daban.
A ranar Alhamis, 8 ga watan Disamba, Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya yi alhinin mutuwar yar’uwarsa, Hajiya Laraba Dauda wacce ta rasu ta bar yara da jikoki.
Gwamnan babban bankin Najeriya, Godwin Emefiele, ya shawarci yan ƙasa ka da su kurkura takardun kuɗi mara Fenti su zarce 31 ga watan Janairu, 2023 a hannun su.
Alhaji Lai Muhammad ya bayyanawa duniya irin namijin 'ko'karin da gwamnatin shugaba Muhammadu Buhari tayi na yin masara a 'bangaren samar da abinci a Nigeeria
Shugaba Muhammadu Buhari ya bi sahun tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar, wajen aike sakon gaisuwa ga Sheikh Dahiru Usman Bauchi wanda bai da lafiya
Muhammadu Buhari
Samu kari