Jihar Borno
Mayakan ta'addancin Boko Haram a halin yanzu sun cikin wani kauye a karamar hukumar Chibok ta jihar Borno.Wani mai gadi a yankin ya tabbatar cewa na gudun ceto.
Gwamna Babagana Zulum na Jihar Borno ya ce baya sa ran neman wata mukamin siyasa a shekarar 2023. Akwai rade-radin cewa gwamnan yana neman yin takarar kujerar m
Wata gagarumar gobara ta tashi a sansanin 'yan gudun hijira da ke Gamboru Ngala a jihar Borno, lamarin da yasa daruruwan 'yan gudun hijiran suka rasa matsuguni.
Sojojin Najeriya karkashin rundunar tsaro ta Operation Hadin Kai sun bindige yan Boko Haram da dama a lokacin da suka yi kokarin kai hari kudancin jihar Borno.
Mayakan kungiyar ta'addanci ta Islamic State West Africa Province, ISWAP, a ranar Asabar, sun kai hari Mainahari a kusa da Wakabu a karamar hukumar Biu ta Jihar
Gwamnan jihar Borno, Farfesa Babagana Zulum ya bayyana cewa har yanzu kananan hukumomi biyu na Abadam da Guzamala da ke jihar na karkashin ikon Boko Haram.
Farfesa Babagana Zulum, gwamnan Jihar Borno, ya yi zargin akwai zagon kasa a yayin da gobara ta lashe babban makarantar da Shugaba Muhammadu Buhari ya kaddamar
Yan ta'addan kungiyar Boko Haram sun sake kawo hari kauyen Kautikari da ke karamar hukumar Chibok na Jihar Borno inda suka hallaka mutum 3 kuma suka kona gidaje
Wasu 'yan ta'addan Boko Haram sun kai mummunan hari wani yankin jihar Borno, sun sace wasu malaman makarantar horar da 'yan sandan mobal a garin Gwoza a Borno.
Jihar Borno
Samu kari