Jihar Borno
Mohammed Yohanna, shugaban kungiyan mafarauta da yan vigilante na yankin arewa maso gabas ya ce mambobin tawagarsa sun kashe wani kwamandan Boko Haram da mataim
Jami'an tsaron hadin guiwa ta kasashe (MNJTF) yayin kokarin ganin karshen ta'addanci a yankin tafkin Chadi, ta na cigaba da samun nasarori kan yakar ta'addanci.
Dan takarar PDP a zaben gwamnan jihar Borno na 2023, Mohammed Jajare, ya sha alwashin kayar da gwamnan jihar, Babagana Zulum a zaben gwamnan jihar mai zuwa.
A ranar Lahadin da ta gabata, Zulum, wanda ya samu rakiyar Dige Muhammed, shugaban masu rinjaye na majalisar dokokin Borno, da Zainab Gimba, ‘yar majalisar tara
Sanata Kashim Shettima, tsohon gwamnan Jihar Borno ya kwatanta gabatar da Farfesa Babagana Umara Zulum da ya yi a matsayin magajinsa a mafi kyawun matakin da ya
Gwamna Babagana Umara Zulum na jihaar Borno ya yi nasara a zaben fidda gwani na jam'iyyar APC da aka yi a birnin Maiduguri da aka yi a yau Alhamis, 26 ga Mayu.
Mutum talatin da biyu ne suka rasa rasyukansu sakamakon farmakin da Boko Haram/ ISWAP suka kai wurin kauyen Mudu, kilomita 45 daga Rann, hedkwatar Kala-Balge.
Akalla yan sanda biyu aka tabbatar Allah ya karɓi rayuwarsu yayin da wasu miyagun yan bindiga suka buɗe wa tawagar motocin wani ɗan takarar kujerar Sanata wuta.
Mazauna yankin da suka shaida lamarin sun shaidawa HumAngle cewa suna ci gaba da lalume a ciyayi da ke kusa da su don gano gawarwakin da har yanzu ba a samu ba.
Jihar Borno
Samu kari