Jihar Borno
Peter Obi, dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar Labour Party (LP), ya bukaci masu zabe da su bashi dama ya kafa sabuwar Najeriya inda mutane za su sha dadi.
Shugabani ISWAP ya fatattaki sauran mayakan Boko Haram da ke cikinsu bayan mubaya'ar da suka yi.Yana zarginsu da zagon aksa da fuska biyu ga kungiyar baki daya.
Yayin da ake ci gaba da korafi game da sabbin kudi, gwamnan jihar Borno ya bayyana matakin da zai kawo karshen matsalar shigar da tsoffin kudaden banki a Borno.
Bayan da suka kwabza wata fada mai tsanani, wasu tsagerun 'yan Boko Haram sun mika wuta ga rundunar sojin Najeriya, inda suka zo tare da iyalansu masu yawa.
Yanzu muke samun wani mummunan labarin yadda wasu fadawan mai martaba Shehun Borno suka kone kurmus a wani hadarin da suka yi a hanyar Maiduguri zuwa Damaturu.
Dakarun sojin Najeriya sun yi ruwa wuta kan 'yan ta'adda da suka kai musu harin kwantan bauna a Borno. Sun halaka da yawa cikinsu, wasu suka arce da raunika.
Gwamnatin Jihar Borno karkashin jagorancin Gwamna Babagana Zulum ta ba wa makarantu hutun kwana takwas saboda malamai da dalibai su karbi katin zabe na PVC.
Tsananin luguden wutan da mayakan sojin saman Najeriya suka yi ta jirgin yaki a maboyar Boko Haram tayi ajalin Kwamandoji biyu da wasu Mayaka 40 na kungiyar.
Manyan kwamandojin ISWAP da suka race sakamakon farmakin mayakan ta'addancin Boko Haram zuwa jamhuriyar Nijar sun mika wuya ga hukumomin tsaro tare da tuba.
Jihar Borno
Samu kari