Atiku Abubakar
Wani malamin addinin Kirista a Legas, Apostle Victor Oku, ya yi hasashen cewa, shugaban kasa Bola Tinubu zai sake lashe zabe a 2027, saboda nufin Ubangiji.
Sanata Aminu Waziri Tambuwal ya zargi gwamnatin Bola Tinubu da jam'iyyar APC mai mulkin Najeriya da rashin sanin tsarin mulki da yadda ake tafiyar da Najeriya.
Tsohon gwamnan jihar Sokoto, Aminu Waziri Tambuwal, ya bayyana cewa akwai hannun Shugaban kasa Bola Tinubu da APC wajen kunno rikici a jam'iyyun adawa.
Tsohon gwamnan jihar Sokoto, Aminu Waziri Tambuwal, ya bayyana cewa ya fi ya marawa Atiku Abubakar baya don zama shugaban kasa, fiye da Nyesom Wike.
Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya daura laifin fara kamfen da ya yi a kan 'yan adawa. Ya ce 'yan adawa ne suka sa APC fara maganar zaben 2027 babu shiri.
Tsohon ministan sufurin jiragen sama, Hadi Sirika, ya bayyana cewa bai shiga cikin wata hadaka ba don kifar da gwamnatin mai girma Bola Tinubu a 2027.
Jam'iyyar APC ta fara zawarcin mutanen da za su yi takarar shugaban kasa. Wasu jiga-jigan jam'iyyar sun fara tuntubar tsohon shugaban kasa, Goodluck Jonathan.
Manyan 'yan siyasa na kokarin ganin sun kifar da Shugaba Bola Tinubu a zaben shekarar 2027. Wadannan 'yan siyasan sun kasance masu sukar shugaban kasa.
Shugaban marasa rinjaye na majalisar dattawa, Sanata Abba Moro, ya bayyana cewa jam'iyyar PDP ta tafka kuskure dangane da Atiku Abubakar a lokacin zaben 2023.
Atiku Abubakar
Samu kari