Atiku Abubakar
Shugabannin tsohuwar jam'iyyar CPC ta Buhari na jihohi sun gana da Atiku Abubakar domin shirin kifar da gwamnatin Bola Tinubu a zaben shubana kasa na 2027.
Hadimin shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu, Daniel Bwala, ya yi martani mai zafi ga Alhaji Atiku Abubakar kan ikirarin cewa ana fama da yunwa a Najeriya.
Jam'iyyar APC mai mulkin Najeriya ta dura kan tsohon mataimakin shugaban kasa, Alhaji Atiku Abubakar bayan ya soki mulkin shugabam kasa, Bola Ahmed Tinubu.
Fadar shugaban kasa ta fito ta tanka kan sukar da Atiku Abubakar ya yi na cewa ta kasa magance matsalar yunwa da talauci. Ta ce tana alfahari da ci gaban da ta samu.
Tsohon mataimakin shugaban kasan Najeriya, Atiku Abubakar, ya yi kalaman suka kan gwamnatin Shugaba Bola Tinubu. Atiku ya ce gwamnatin ta gaza sosai.
Babban kusa a jam'iyyar PDP, Segun Sowunmi, ya bayyana cewa zaben shekarar 2027, zai kasance ne a tsakanin jam'iyyun APC da PDP. Ya ce ba a batun ADC.
Sakataren jam'iyyar ADC na kasa, Rauf Aregbesola, ya bayyana cewa sun shirya kawo sabon tsari a fagen siyasar Najeriya. Ya nuna cewa akwai abubuwan da za a sauya.
Tsohon mai magana da yawun tsohon mataimakin shugaban kasan Najeriya, Atiku Abubakar, Segun Sowunmi, ya yi magana kan batun shirin ficewa daga PDP zuwa APC.
Mukaddashin sakataren yada labaran jam'iyyar ADC na kasa, Bolaji Abdullahi, ya fito ya yi magana kan wasu rahotanni da ke cewa 'yan hadaka za su koma ADA.
Atiku Abubakar
Samu kari