Atiku Abubakar
Tsohon shugaban kwamitin amintattu na jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP), Jibrin, ya ce ya yi murabus daga kujerarsa ne domin wanzar da zaman lafiya.
Yayin da Atiku Abubakar, PDP suka maida hankali wajen yakin neman zabensa, gwamnan Ribas, Nyesom Wike, ya shirya zama da 'yan tawagarsa a Landan yau Alhamis.
Yayin da jam’iyyar PDP ke tsaka da rikici, gwamnan jihar Ribas, Nyesom Wike, ya lashi takobin cewa ba zai taba yarda arewa ta mamaye komai na jam’iyyar ba.
PDP ta tsaida yawon yakin neman zaben shugaban kasa cak saboda rigimar gida. Atiku Abubakar ya hada tawaga da za tayi masa aikin lallashin Gwamna Nyesom Wike
Babbar jam'iyyar hamayya ta ƙasa PDP ta ɗage gangamin tarukan yakin neman zaben shugaban kasa a wasu jihohi kan wani ci gaɓa da aka samu a rikicin Atiku da Wike
Awanni bayan bude kamfen shugaban kasa na jam'iyyar PDP a Uyo, wata kungiyar masu tallata Atiku ta ce ta gaji haka nan, ta janye goyon bayan da take masa .
Wani Jarumin finafinai Chidi Mokeme ya nuna rashin jin daɗinsa game da yadda tsohon mataimakin shugaban ƙasa, Atiku Abubakar, ya goge alhinin da ya yi lokacin.
MistaAtiku Abubakar Ɗan takarar shugaban kasa na jam’iyyar PDP mai adawa yace bai yi zaɓen tumin dareba a zabar dan takarar mataimakinsa Mista Ifeanyi Okowa.
A wata wasika, Dr. Sam Amadi yace ba zai karbi tayin mukamin Darekta a kwamitin yakin neman zaben PDP ba. Amadi yace aikinsa ba zai bar shi ya shiga PDP ba.
Atiku Abubakar
Samu kari