Atiku Abubakar
Labarin da muke samu ya bayyana cewa, a halin da aka ciki Tinubu ya lashe zabe a rumfar da ya kada kuri'a a jihar Legas. An fadi adadin kuri'ar da ya samu.
Alhaji Atiku Abubakar na jam'iyyar PDP wanda ke takarar kujerar shugaban kasa ya kada kuri'arsa kuma ya ce yana kyautata zaton cewa shi zai samu galaba a zaben.
Primate Ayodele, shugaban cocin INRI Evangelical Spiritual Church, ya yi hasashen cewa Atiku Abubakar, na jam’iyyar PDP ne zai gaji Shugaba Muhammadu Buhari.
Dan takarar shugaban kasan PDP, Alhaji Atku Abubakar na daga cikin mutanen da ke da tasiri a siaysar kasar nan. Ga kadan daga abin da muka tattaro muku akansa.
Peter Obi da Rabiu Musa Kwankwaso su na harin shugabanci tare da Bola Ahmed Tinubu da Atiku Abubakar. Bisa al’ada, zaben Najeriya ya koma tsakanin Jam’iyyu biyu
Ana daf da shiga zaben 2023, nasara ta na wajen Bola Tinubu, Atiku Abubakar, Peter Obi, ko kuwa Rabiu Musa Kwankwaso. Mun kawo yadda 'yan takara za su gwabza.
Za a fahimci takarar Shugaban Kasa za tayi zafi tsakanin APC, PDP, LP da NNPP a 2023. Atiku Abubakar, Bola Tinubu da Rabiu Kwankwaso za su kara da Peter Obi.
Wani fitaccen lauya masanin harkokin doka, Ridwan Oyafajo, ya ce mai yuwuwa tarihin Atiku na faɗuwa a zabe ya ci gaba da bibiyarsa har a zaben ranar Asabar.
Muna Bawa Yan Najeriya Hakuri Abisa Zaben da Muka saka Sukayi Na APC, Mun fita Daga Tafiyar, Zuwa PDP ta Atiku Abubakar Da Okowa - CewarKungiyar Magoya Baya
Atiku Abubakar
Samu kari