Yajin aikin ASUU
Kungiyar malaman jami'a a Nigeria, ASUU, reshen Jami'ar Yusuf Maitama Suleiman ta yi barazanar kai karar gwamnan Kano, Abdullahi Ganduje kotu kan kwace wasu kay
An cimma matsaya tsakanin kungiyar malaman jami'o'in Najeriya ASUU da Gwamnatin tarayya kan kudin alawus N22.17 billion da N30 billion kudin gyaran jami'o'i.
FCT Abuja - Kakakin majalisar wakilan tarayya, Mr Femi Gbajabiamila ya yi zaman sulhu tsakanin kungiyar malaman jami'o'in Najeriya ASUU da Gwamnatin tarayya
Mai alfarma sarkin musulmi ya yi kira ga shugaban ƙasa muhammadu Buhati ya taimaka kada ya sake bari kungiyar ASUU ta sake tsunduma yajin aiki a jami'o'in ƙasa
Gwamnatin tarayya ta hannun ministan kwadago, Chris Ngige, tace ma'aikatar kudi da tsare-tsare ta tarayya za ta fara rabon kudade ga jami'o'i a ranar Laraba.
Ministan kwadugo da samar da ayyuka yi, Dakta Chris Ngige, ya bayyana matakin da gwamnatin tarayya take ciki a kokarin ta na sakin kuɗaɗen da ASUU take bukata.
Shugaban yankin jihar Legas na kungiyar Malaman jami'a a Najeriya ASUU, Dele Ashiru, ya bayyyana cewa babu Farfesan dake karban albashi sama da N416,000 a wata.
Kakakin majalisar wakilai a Najeriya ya gayyaci wasu ministoci da shugaban kungiyar ASUU domin su shiga wata ganawar gaggawa da ta shafi manyan jami'an hudu.
Kungiyar Malaman Jami'o'in Najeriya ASUU ta yi watsi da rahoton wani kwamiti da sashenta na Owerri tayi kan nadin Ministan Sadarwa, Isa Ali Pantami, matsayin.
Yajin aikin ASUU
Samu kari