Yajin aikin ASUU
Bayanai da aka samu a jiya na nuna cewa Gwamnatin Tarayya na shawarar haramta kungiyar ASUU idan mambobinta suka ki janyewa daga yajin aiki duk da tagomashi.
Kungiyar kwadago ta kasa ta goyi bayan kungiyar malaman jami'o'i ta ASUU, kan cewa da ta yi sai an biya mambobinta albashi da aka rike na tsawon watanni shida.
Za a ji wani malami fito shafinsa yana cewa: "Na rantse da Allah! Idan gwamnati ba ta biyamu albashinmu na wata shida ba, na bar aikin jami'a kenan har abada!"
Kungiyar manyan ma'aikatan jami'o'in Najeriya, SSANU da na kungiyar ma’aikatan jami’o’i NASU, a ranar Asabar, sun dakatar da yajin aikinsu bayan gajeren zama da
Shugaban kungiyar ASUU na kasa, Farfesa Emmanuel Osodeke ya yi magana kan bude jami’o’I, ASUU ba ta dauki zaman karshe da aka yi a matsayin taron kwarai ba.
Kungiyar daliban Najeriya sun soma shiri domin kai karar gwamnati saboda kungiyar ASUU ta ki dawowa aiki. Shugaban Kungiyar ta NANS yace babu laifin 'Yan ASUU.
Malaman Jami’a sun ce ba za a bude makarantu ba sai an biya su duka kudin wata 6. Shugaban ASUU yace Ministan ilmi, Malam Adamu Adamu, bai san abin da yake fada
Jami'ar ta fara rajistar daliban aji daya kafin fara yajin aikin ASUU a watan Fabrairu, lamarin da ya kawo tsaiko ga rajistar da ci gaba da karatun zangon.
Ya kuma ce gwamnati ba za ta amince da bukatar kungiyar na biyan malamai kudaden alawus-alawus din su na tsawon watanni shida da suka bata ba tare da aikin.
Yajin aikin ASUU
Samu kari